Saurari premier Radio
29.9 C
Kano
Saturday, June 15, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiEPL: An raba jadawalin gasar Firimiyar Ingila

EPL: An raba jadawalin gasar Firimiyar Ingila

Date:

 

Ahmad Hamisu Gwale

Hukumar shirya gasar Firimiya ta kasar Ingila a ranar Alhamis ta raba jadawalin gasar ta kakar wasannin shekarar 2022/2023.

Gasar wadda za ‘a fara a ranar biyar ga Agusta mai zuwa, kuma a kammala a ranar 28 ga mayun shekarar 2023.

Wasanni: Kano Pillars zata kara da Wikki Tourist a gasar firimiya ta kasa

Zakarun gasar a kakar wasannin shekarar data gabata Manchester City zata kara da ne da Westam.

Inda a Arsenal zata fara bude fagen gasar da karawa tsakaninta da Crystal Palace a ranar 6 ga Agustan.

Sai kuma A ranar 6 ga watan za a buga wasa tsakanin Fulham da Liverpool.

AFC Bournemouth da Aston Villa

Leeds United da Wolves

Leicester United da Brentford

Newcastle da Nottingham Forest

Tottenham Spurs da Southampton.

Sai Everton da Chelsea.

Yayinda a ranar 7 ga Agustan

Manchester United da Brighton

Inda kuma zakarun gasar Manchester City zata kece raini da West Ham.

Gasar dai ana saran kammala a ranar 28 ga Mayun shekarar 2023.

Latest stories

Related stories