Saurari premier Radio
29.9 C
Kano
Monday, May 6, 2024
Saurari Premier Radio

Aminu Abdullahi Ibrahim

spot_img

Shugaba Buhari ya kaddamar da sabbin gine-gine a FCE Kano.

Shugaban kasa muhammadu Buhari ya kaddamar da sabbin gine-gine na dakunan karatu da ofisoshi a kwalejin horas da malamai ta F.C.E dake nan Kano...

Hukumar alhazai ta kasa ta fara shirye-shiryen aikin hajjin 2023.

Hukumar alhazai ta kasa ta fara shirye-shiryen aikin hajjin 2023.   Hukumar kula da aikin hajji ta kasar nan (NAHCON), ta ce ta fara shirye-shiryen aikin...

Matsalar tsaro: DSS ta umarci ASUU ta janye yajin aiki

Hukumar jami’an tsaron farin kaya DSS ta bukaci kungiyar malaman jami’a ta kasa ASUU da ta janye yajin aikin da takeyi saboda dalilan tsaro.   Wannan...

Kwale-kwale ya halaka mata hudu da jaririya ‘yar wata bakwai a Jigawa

Kwale-kwale ya halaka wasu mata hudu da jaririya 'yar wata bakwai. Rundunar  'yan sanda a jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar wasu mata hudu da...

Kungiyar direbobin Tifa a Kano ta rantsar da sabbin shugabaninta na rassa 196

Kungiyar direbobin tifa ta kasa reshen jihar Kano, ta rantsar da sabbin shugabanin rassan kungiyar dake jihar nan.   Kungiyar da gudanar da bikin rantsar da...

Karota ta kama mota makare da giya

  A karo na biyu ƙasa da mako guda, hukumar kula da Zirga-zirga Ababen hawa ta jiha Kano (KAROTA) ta ƙara kama mota ƙirar Tirela...

Gwamnatin Kano ta kulla yarjejeniya da gidauniyar Aliko Dangote don magance cutar Tamowa

Gwamnatin Kano ta sanya hannu da gidauniyar Aliko Dangote, a wata yarjejeniyar hadin gwiwa don magance matsalar tamowa ga kananan yara.   Kwamishinan lafiya na jihar...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img