Saurari premier Radio
26.9 C
Kano
Sunday, May 19, 2024
Saurari Premier Radio

Aminu Abdullahi Ibrahim

spot_img

Ganduje ya jajantawa wadanda rugujewar gini ta shafa a kasuwar saida wayoyi ta Beirut

Gwamnan Kano Ganduje, ya dage rantsar da sabin kwamishinoni a Larabar nan tare da jajantawa wadanda ambaliyar ruwa ta shafa da wadanda gini ya...

Majalisar Kano ta sake tantance sabon kwamishina

Majalisar dokokin Kano ta amince da nadin Kabiru Muhammad Tarauni, a matsayin kwamishina kuma dan majalisar zartaswa na jihar Kano.   Majalisar ta amince da shine...

Majalisar dokokin Kano zata binciki ambaliyar ruwan kasuwar Kantin Kwari

Majalisar dokokin Kano ta kafa kwamiti da zai binciki ambaliyar ruwa da rugujewar gidaje da ake samu a wasu daga cikin kasuwanni da yankunan...

Cika shekaru 31 da kirkirar jihar Jigawa

Gwamnatin jihar Jigawa ta ayyana Juma'ar nan a matsayin ranar hutu don taya jihar murnar cika shekaru 31 da kirkirarta. Arsenal zata fafata da Crystal...

‘Yan bindiga sun sake kai hari kan matafiya a Katsina

'Yan bindiga sun hari wasu matafiya a kauyen Kadobe na jihar Katsina tare da kashe mutanen da ba a kai ga gano adadin su...

Dambu yayi sanadiyar mutuwar mutum 7 a Zamfara

Hafsat Bello Bahara   Rundunar Yan Sandan jihar Zamfara ta tabbatar da mutuwar mutum 7 Yan gida daya bayan sunci wani Dambun Masara.   Lamarin ya auku ne...

An kama wani da ke shirin aiko da bindigogi Kano

  Mukhtar Yahya Usman   An kama wani mutu a tashar Zuba dauke da bindigogi takwas da ke shirin aikosu Kano.   Kungiyar yan sintiri da ke yankin na...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img