Saurari premier Radio
41.9 C
Kano
Sunday, May 5, 2024
Saurari Premier Radio
HomeTagsTsaro

Tag: Tsaro

spot_imgspot_img

An yi sulhu da direbobin tankar da suka rufe hanyar Kano zuwa Zaria

Hafsat Nasir Umar   Direbobin tankar da suka tare hanyar Zariya zuwa Kano bayan wani soja ya halaka guda daga cikin direbobin sun saki hanya.   A Asabar...

Gwamnatin Katsina zata bada tallafin ga wadanda harin ta’addanci ya rutsa da su

Hafsat Iliyasu Dambo   Gwamnatin jihar Katsina ta amince da biyan sama da Naira biliyan 2 ga mutane 13,315 da rikicin 'yan bindiga ya rutsa da...

Matsalar tsaro: DSS ta umarci ASUU ta janye yajin aiki

Hukumar jami’an tsaron farin kaya DSS ta bukaci kungiyar malaman jami’a ta kasa ASUU da ta janye yajin aikin da takeyi saboda dalilan tsaro.   Wannan...

‘Yan bindiga sun sake kai hari kan matafiya a Katsina

'Yan bindiga sun hari wasu matafiya a kauyen Kadobe na jihar Katsina tare da kashe mutanen da ba a kai ga gano adadin su...

Gwamnonin Najeriya zasu gudanar da taro kan tattalin arziki.

Mukhtar Yahya Usman   Gwamnonin jihohi kasar nan 36 za su gidanar da wani muhimmn taro a ranar Laraba a Abuja domin tattauna batutuwan da suka...

Rashin tarbiyya ne sanadin matsalolin Arewa –Arewa Youth

Karibullah Abdulhamid Namadobi   Adaidai lokacin da ake fuskantar kalubale a fannoni daban-daban na kasar nan, kungiyoyin matasa na cigaba da fadakar da matasa don ganin...

Kano: ‘Yan sanda sun kama kwayar Tramadol ta naira miliyan 25

Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta kama wani mutum mai suna Abba Musa dauke da kwayar Tramadol wadda darajarta ta kai naira miliyan...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img