Saurari premier Radio
31.2 C
Kano
Sunday, May 19, 2024
Saurari Premier Radio

Karibu Abdulhamid

spot_img

Gwamnatin tarayya zata soke kungiyar ASUU

Karibullah Abdulhamid Namadobi   Wasu rahotannin na cewar gwamnatin tarayya na duba yuwuwar soke kungiyar malaman jami’o'i ta kasa ASUU idan ta ki amincewa ta janye...

Majalisa ta kammala tantance kwamishinonin da Gwamnan Kano ya aike mata

Aminu Abdullahi Ibrahim   Majalisar dokokin Kano ta tantance tare da amincewa da nadin Aminu Ibrahim Tsanyawa, a matsayin kwamishina kuma mamba a majalisar zartaswa ta...

Atiku ya nemi ayi masa addu’a kar ya kara kiba.

Karibullah Abdulhamid Namadobi   Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar ya nemi jama'a da suyi masa addu'a kar ya kara kiba.   Ya bayyana...

Kwankwaso ya nada jami’an yada labaran yakin neman zabensa

Karibullah Abdulhamid Namadobi   Sanata Rabiu Musa Kwankwaso dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar NNPP ya nada Dr. Abdulmumin Jibrin Kofa da Barrister Ladipo Johnson a...

An sake sanya dokar hana hawa Babura a jihar Zamfara

Karibullah Abdulhamd Namadobi   Gwamnatin Zamfara ta sake kafa dokar hana hawa babur a wasu unguwanni da garuruwa da ke fadin jihar.   Gwamnan jihar, Bello Matawalle ne...

Buhari ya nada Dangote shugaban kwamitin dakile cutar malaria na kasa.

Karibullah Abdulhamid Namadobi   Shugaba Muhammadu Buhari ya nada  Alhaji Aliko Dangote a matsayin shugaban kwamitin dakile cutar zazzabin cizon sauro na kasa wato malaria.   Rahotanni na...

Bani da buri da ya wuce hidimtawa yan Najeriya –Atiku

Karibullah Abdulhamid Namadobi   Tsohon mataimakin shugaban kasa, kuma dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce ba shi da wani buri face...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img