Saurari premier Radio
37.8 C
Kano
Sunday, May 19, 2024
Saurari Premier Radio

Karibu Abdulhamid

spot_img

Wani mummunan hadari ya hallaka kusan mutum 10 a Abuja.

Karibullah Abdulhamid Namadobi   Wani mummunan hadarai da ya auku a Abuja babban birnin tarayya ya jikkata mutum goma tare da hallaka mutum tara.   Hadarin ya auku...

Gwamnatin Kano ta jajantawa alummar jihar kan ambaliyar ruwa.

Karibullah Abdulhamid Namadobi   Gwamnatin Kano ta mika sakon jaje ga alummar jihar Kano wadanda iftila'in ambaliya ruwa ya shafa a jihar.   Gwamnatin tace ta fara nazarin...

An fara daukar sunayen malaman dake zuwa aiki a jami’ar Sule Lamido dake Jigawa

Muhammad Bello Dabai   Jami'ar Sule Lamido dake Kafin Hausa a jihar Jigawa ta umarci malaman dake koyarwa a jami'ar da su koma bakin aiki.   Wannan matakin...

Akwai yuwuwar Najeriya ta cike gibin kasafin 2023 da bashin naira tiriliyan 11

Muhammad Bello Dabai   Bayanai na nuna cewar Najeriya na gab da matsawa mataki na gaba a jadawalin kasashe mafiya cin bashin bankin duniya, wanda a...

Anshiga rudani kan batun daukar sabbin yan sanda a Najeriya.

Karibullah Abdulhamid Namadobi   Wata dambarwa ta kunno kai tsakanin rundunar yan sanda ta kasa da kuma hukumar Kula da ayyukan yan sanda.   Wannan ya biyo bayan...

Yan sanda sun kama barayin mutane 18 a Benue.

Karibullah Abdulhamid Namadobi   An kama wasu mutane 18 da ake zargi da laifin satar jama'a tare da kwace makaman da aka samu a wajensu.   Daga cikin...

Haya nake biya a gidan da nake zama a Abuja -Shekarau.

Karibullah Abdulhamid Namadobi   Tsohon gwamnan Kano kuma sanatan Kano ta tsakiya Malam Ibrahim Shekarau yace har yanzu haya yake biya a gidan da yake zama...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img