Saurari premier Radio
31.7 C
Kano
Monday, September 25, 2023
Saurari Premier Radio

Karibullah Abdulhamid Namadobi

spot_img

Gwamnan Katsina ya goyi bayan takarar Akpabio da Barau a shugabancin majalisar dattawa.

  Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Radda, ya goyi bayan da tsayar da Sanata Godswill Akpabio da Barau Jibrin a matsayin wadanda za su shugabantci...

Kotun sauraran korafe-korafen zabe tayi watsi da bukatar Atiku da Obi ta haska shari’a kai tsaye.

Karibullah Abdulhamid Namadobi Jagoran alkalan kotun dake sauraran shari'ar kan zaben shugaban kasa na 2023 Mai shari'a Haruna Tsammani ne yayi watsi da bukatar yan...

Girman aikin da matatar man Dangote zata nayi a kowacce rana.

Kabiru Bello Tukur   Matatar danyen mai ta Dangote da zata fara aiki a yau Litinin, zata dinga tace ganga dubu Dari Shida da hamsin (650,000)...

Buhari na kaddamar da matatar Mai mafi girma a Afirka mallakin dan asalin Kano.

Karibullah Abdulhamid Namadobi   Shugaban kasa Muhammadu Buhari na jagorantar bikin kaddamar da matatar man fetur mafi girma a nahiyar Afirka, Kuma guda cikin manyan matatun...

Likitoci na gargadi kan shan ruwan gishiri da siga barkatai a watan Azumi

Karibullah Abdulhamid Namadobi Masana kiwon lafiya na gargadi ga al’umma game da amfani da sinadarin ruwan gishiri da suga a wannan lokaci na azumin watan...

Yan sanda sun dakile wani harin yan bindiga a Tsafe dake Zamfara.

Karibullah Abdulhamid Namadobi   Rundunar ‘yan sanda ta kasa reshen jihar Zamfara, ta yi nasarar hallaka wasu yan bindiga 2 tare da dakile harin da suke...

Yan bindiga sun saki tsohon mataimakin gwamnan jihar Nassarawa

Karibullah Abdulhamid Namadobi An sako tsohon mataimakin gwamnan jihar Nassarawa Farfesa Onje Gye-Wado da wasu ‘yan bindiga suka sace ranar 7 ga watan Afrilu. Jami’in hulda...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img