Saurari premier Radio
33.4 C
Kano
Saturday, December 2, 2023
Saurari Premier Radio

Karibullah Abdulhamid Namadobi

spot_img

Kotu ta kama mutum 37 da laifin fataucin miyagun kwayoyi a Kano -NDLEA

Karibullah Abdulhamid NamadobiHukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa reshen jihar Kano NDLEA, ta ce ta samu nasarar kama wasu masu...

Jami’ar Yusuf Maitama Sule tayi sabon shugaban kungiyar dalibai.

Karibullah Abdulhamid Namadobi Sabon shugaban kungiyar daliban Jami’ar Yusuf Maitama Sule Tafida Akilu ya ce zasu yi kokari wajen tsaftace siyasar dalibai tare da gyara...

Likitoci musulmai sun baiwa sama da fursunoni dubu 1 magani kyauta a Kano.

Karibullah Abdulhamid Namadobi Fursunoni sama da dubu daya ne dake zaune a gidajen yari na Goron Dutse da Kurmawa a jihar Kano suke amfana da...

Fiye da yara Dubu 55 ake haifa da ciwon zuciya kowacce shekara a Najeriya -ACTSON

Karibullah Abdulhamid Namadobi kungiyar kwararrun likitocin zuciya da jijiyoyin jini ta kasa (ACTSON) ta ce fiye da 'yan Æ™asar 80,000 ne ke bukatar tiyatar zuciya...

Farfesa Jega ya zama shugaban kwamitin gudanarwar jami’ar Ilmi ta Sa’adatu Rimi dake Kano.

 Karibullah Abdulhamid Namadobi Gwamnatin Kano ta amince da nadin tsohon shugaban jami'ar Bayero kuma tsohon shugaban hukumar zabe ta kasa INEC Farfesa Attahiru Jega a...

Gwamnatin tarayya zata biya ma’aikatan Npower dake binta bashi hakkokinsu.

Ma’aikatar jin ki da kare afkuwar bala'ai ta ce nan ba da dadewa ba za ta biya ma’aikatan rukunin C na shirin Npower hakkokinsu.Ma’aikatar...

Yan sanda sun musanta labarin jifan shugaban kasa Buhari da duwatsu a Katsina.

Hafsat Bello Bahara Rundunar yan sanda ta jihar Katsina ta musanta labarin da ake yadawa cewar anyiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari Ihun tare da jifansa...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img