Saurari premier Radio
29.9 C
Kano
Tuesday, May 7, 2024
Saurari Premier Radio

Karibu Abdulhamid

spot_img

Yan sanda sun musanta labarin jifan shugaban kasa Buhari da duwatsu a Katsina.

Hafsat Bello Bahara   Rundunar yan sanda ta jihar Katsina ta musanta labarin da ake yadawa cewar anyiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari Ihun tare da jifansa...

Mun kafa tarihin tara tiriliyan 10 na kudaden haraji a 2022 -FIRS

Hafsat Bello Bahara   Hukumar Tara Kudaden Shiga ta Kasa FIRS ta sanar da harajin da bata taba samun kamarsa ba a tarihi.       FIRS tace ta samu...

Dole gwamnati ta saukakawa mutane radadi kan batun sauyin kudi -Atiku

Hafsat Bello Bahara   Dan takarar shugaban kasa a jamiyyar PDP Alh. Atiku Abubakar yabi sahu dan takarar shugaban kasa na jamiyyar NNPP Sanata Rabiu Musa...

Gazawar maza ce ta sani fitowa takarar gwamna a Kano – Aishatu

Yar takarar gwamnan jihar Kano a jam’iyyar NRM, Hajiya Aishatu Mahmoud ta ce gazawar da maza su ka yi wajen magance matsalolin Kano da...

Shekaru 29 ba tare da mun samu kwararren likita a asibitin garin zakirai ba –Alumma

Al’ummar garin Zakirai da ke jihar Kano sun bayyana takaicinsu kan yadda su ka shafe shekaru 29 ba tare da gwamnati ta samar musu...

Gwamnan Kogi ya musanta rade-radin da ake cewa ya koma PDP.

Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya musanta rahotannin da ke cewa yana shirin watsar da tafiyar Tinubu ya tsunduma rundunar Atiku.   Wasu rahotanni sunta zagayawa...

Tambuwal ya baiwa gwarzon musabaqar jihar Sokoto Miliyan 10.

Gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya baiwa gwarzon shekara na musabakar al’kur’ani maiu girma a jihar Nura Abdullahi Kyautar Naira Miliyan 10.   Haka kuma...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img