Saurari premier Radio
41.9 C
Kano
Saturday, May 18, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiTambuwal ya baiwa gwarzon musabaqar jihar Sokoto Miliyan 10.

Tambuwal ya baiwa gwarzon musabaqar jihar Sokoto Miliyan 10.

Date:

Gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya baiwa gwarzon shekara na musabakar al’kur’ani maiu girma a jihar Nura Abdullahi Kyautar Naira Miliyan 10.

 

Haka kuma mai alfarma sarkin musulmi Alhaji Sa’ad Abubkar ya nada shi a matsayin Modibbon Sokoto.

 

Taron dai ya gudana ne a ranar Lahadi a dakin taro na cibiyar kasa da kasa a jihar ta Sokoto.

 

Sannan kuma gwamnan ya gwangwaje gwarzon da gurbin aiki a gwamnatin jihar ta Sokoto, baya ga  bashi tallafin karatu tun daga matakin Digiri na farko har zuwa Digiri na uku.

 

Haka kuma an bashi kujerar makka har ta shekara hudu rigis

 

Sannan gwamnan ya baiwa Zainab Muhammad da ta yi nasara a bangaren mata kyautar Naira Miliyan uku da kujerar makka.

Latest stories

Atiku yace lokaci ya yi da za a yanke shawarar ko zai kara tsayawa takarar shugaban kasa

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, yace magoya bayan...

Related stories

Atiku yace lokaci ya yi da za a yanke shawarar ko zai kara tsayawa takarar shugaban kasa

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, yace magoya bayan...