Saurari premier Radio
43.9 C
Kano
Wednesday, April 24, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiMun kafa tarihin tara tiriliyan 10 na kudaden haraji a 2022 ...

Mun kafa tarihin tara tiriliyan 10 na kudaden haraji a 2022 -FIRS

Date:

Hafsat Bello Bahara

Hukumar Tara Kudaden Shiga ta Kasa FIRS ta sanar da harajin da bata taba samun kamarsa ba a tarihi.

FIRS tace ta samu harajin da adadinsa ya kai sama da Naira tiriliyan 10 a shekarar da ta gabata.

Shugaban Hukumar Malam Muhammad Nami ya bayyana haka a wani rahoto na shekarar da ta gabata.

Ya kara da cewa hukumar ta samu kudin daya kai Naira tiriliyan 10 da biliyan 1.

Bangarorin da sukafi samar da kudaden shigar sun hada da na mai, inda hukumar ta sami sama da tiriliyan 4 na Naira, sai kudaden shiga da ban a bangaren mai ba wanda tara kusan Naira tiriliyan 6.

A bangaran kamfanoni kuwa an sami harajin daya tasamma kusan tiriliyan 3

Latest stories

Hukumar EFCC ta musalta zargin da ake mata na fara bincikar tsohon Gwamnan kogi.

Shugaban hukumar EFCC mai hukunta masu yiwa tattalin arziki...

Majalisar dokokin Kano ta nemi a dakatar da KEDCO kan yanke wuta.

Majalisar Dokokin jihar Kano ta bukaci gwamnatin jihar data...

Related stories