Saurari premier Radio
40.5 C
Kano
Sunday, May 19, 2024
Saurari Premier Radio

Karibu Abdulhamid

spot_img

Kungiyar gwamnoni sun gana da Gwamnan CBN kan sauya tsarin kudi a kasar nan

Yayin da batun sauyin fasali kudin ke kara zama da babban abin Tattaunawa a kasar nan Kungiyar gwamnonin kasar nan ta kafa wani kwamiti...

CBN ya fara cin tarar bankuna naira miliyan 1 a kullum kan kin saka sabbin kudi na naira.

Babban Bankin Ƙasa, CBN, ya fara daukar matakin ladabtar da bankuna ta hanyar cin tarar su Naira miliyan 1 a kowace rana ga kowane...

Yadda aka bude gadar Lado bayan shafe sama da watanni 6 a rufe.

Akalla sama da watanni biyar da rufe gadar Ado Bayero wadda akafi sani da Gadar Lado, hukumomi sun sake bude gadar.   Wannan ya biyo bayan...

Yan bindiga sunyi garkuwa da mutane 25 suna tsaka da ibada a Katsina.

Karibullah Abdulhamid Namadobi   Rahotanni daga jihar Katsina na tabbatar da cewa wasu yan bindiga sun kai hari kan wata coci dake karamar hukumar Kankara tare...

Buhari zai tafi Mauritania don karbar kyautar zaman lafiya

Karibullah Abdulhamid Namadobi   Shugaban Kasa Muhammadu Buhari  zai tafi kasar Mauritania don karbar kyautar zaman lafiya.   Mai Magana da yawun shugaban kasa Femi Adesina ne ya...

Inada kwarin gwiwa kan na’urar dakile magudin zabe ta BVAS da INEC ta samar –Kwankwaso

Mukhtar Yahaya Usman     Dan takarar shugaban kasa a jami’iyyar NNPP Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya ce gamsu da a yi amfani da na'urorin da za...

Yadda yan bijilanti suka fasawa wata amarya ido saboda kidan DJ a Kano.

Mukhtar Yahya Usman     Ana zargin wasu jami’an sa kai na bijilanti da fasawa wata Amarya Khadija Abdullahi ido tare da cin zarafinta saboda tayi kidan...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img