Saurari premier Radio
29.9 C
Kano
Monday, May 6, 2024
Saurari Premier Radio
HomeTagsAPC

Tag: APC

spot_imgspot_img

Shugaba Buhari zai taya Bola Tinubu yakin neman zabe

Aminu Abdullahi Ibrahim   Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai halarci yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa na jam’iyar APC Bola Ahmad Tinubu a jihohi goma...

Kwankwaso na iya bamu matsala – Alhassan Ado Doguwa

Shugaban masu rinjaye na Majalisar wakilai, kuma dan majalisar tarayya mai wakiltar kanan hukumomin Doguwa da Tudun Wada, Alhassan Ado ya ce tasirin da...

APC ta dage lokacin fara yakin neman zaben ta

Mukhtar Yahya Usman Jam'iyyar APC ta janye shirinta na fara yakin neman zaben da ta tsara farawa ranar Talatar nan.   Darkatan yakin neman zaben gwamnan Filato...

Babu Sunan Osinbajo A Jerin Yan Kwamitin Yakin Neman Zaben Tinubu

Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo baya cikin kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar APC mai mulki.   Jerin sunayen mutane 422 da James Faleke,...

KADUNA: Sanata Shehu Sani ya nemi a hadashi muhawara da dan takarar gwamna a jam’iyar APC

Sanata Shehu Sani, ya nemi a hadashi muhawara da wanda jam’iyar APC zata tsayar amatsayin dan takarar gwamna a jihar Kaduna. ‘Yan majalisar dokokin Kano...

Sanata Kabiru Marafa ya musanta komawar su PDP

Sanata Kabiru Marafa ya musanta labarin dake cewa shida tsowon gwamnan jihar Zamfara Abdul’aziz Yari sun sauya sheka daga APC zuwa jam’iyar PDP. Sanata Kabiru...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img