Saurari premier Radio
30.9 C
Kano
Saturday, May 18, 2024
Saurari Premier Radio

Suhaib Auwal

spot_img

Gwamnatin Katsina ta dawo da haramcin hana hawa bubara a jihar

Rundunar ‘yan sandan Katsina ta tabbatar da dawo da haramcin hana hawa babura a fadin jihar. Wannan na zuwa watanni 4 bayan da gwamnatin jihar...

Akwai yiwuwar kai hare-haren ta’addanci a Legas- “Yan Sanda

Rundunar ‘yan sandan Legas ta sanar da cewa tana cikin shirin ko-ta-kwana bisa zargin ‘yan ta’adda za su kai hare-hare a wasu muhimman wurare...

Sunusi Lamido ya koka kan lalacewar zamantakewar aure a kasar Hausa

Sarkin Kano na 14, kuma Khalifan Darikar Tijjaniyya na Najeria Muhammad Sanusi II ya bayyana wahala da dawainiyar da iyayen amarya ke sha yayin...

ASUU ta kara tsawaita yajin aiki da makonni 4

Kungiyar malaman Jami'a ta bayyana matakin tsawaita yajin aikin da take yi da mako hudu. Kungiyar dai ta shafe sama da wata biyar tana yajin...

Kano: ‘Yan sanda sun kama kwayar Tramadol ta naira miliyan 25

Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta kama wani mutum mai suna Abba Musa dauke da kwayar Tramadol wadda darajarta ta kai naira miliyan...

Gwamnatin tarayya za ta siyawa NDLEA motocin kama masu shan kwaya

Gwamnatin tarayya ta amince da fitar da Milayan N800, domin sayen motocin aiki guda 32 ga hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta...

Gwamnatin tarayya za ta karasa aikin titin Kano zuwa Katsina

Majalisar zartarwa ta kasa ta amince da fitar da karin naira miliyan dubu 16 domin karasa aikin fadada babbar hanyar Kano zuwa Katsina Ministan yada...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img