Saurari premier Radio
24.8 C
Kano
Tuesday, July 23, 2024
Saurari Premier Radio

Suhaib Auwal

spot_img

NNPC ya ci gaba da hako man fetur a Borno, bayan dakatar da aikin na shekaru 6

Kamfanin man fetur na Najeriya NNPC ya ci gaba da aikin hako mai a tafkin Chadi da ke jihar Borno, shekaru shida bayan dakatar...

Farfesa na farko a bangaren ilmin kasa a Afirka ya rasu

Farfesa na farko a fannin ilmin kasa a Afirka, Jamiu Mosobalaje Oyawoye, ya rasu a yammacin ranar Litinin da ta gabata yana da shekaru...

Shugaban Amurka ba zai halarci rantsar da Tinubu ba, ya turo wakilai

Shugaban kasar Amurka, Joe Biden ya sanar da tawagar da za ta  wakilce shi a wajen bikin rantsar da zababben shugaban Najeriya, Bola Ahmed...

Kano: Masu garkuwa da mutane sun hallaka dan uwansu yayin da suke shirin sace mutane

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wasu ‘yan bindiga uku da suka yi yunkurin yin garkuwa da wani uba da dansa a kauyen...

Gwamnonin arewa ta tsakiya sun bukaci a basu mataimakin shugaban majalisar dattawa

Gwamnonin yankin Arewa ta tsakiya sun bukaci uwar jam’iyyar APC ta kasa da zababben shugaban kasa Bola Tinubu su sake duba kunshin shugabancin majalisa...

Buhari ya samar da guraben aiki miliyan 12-Garba Shehu

Mai Magana da yawun shugaban kasa Malam Garba Shehu ya ce gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta samar da guraben aiki miliyan sha biyu...

DA DUMI-DUMI: Tinubu ya gana da Kwankwaso a kasar Faransa

Rahotanni na bayyana cewa zababben shugaban kasa Bola Tinubu ya yi wata ganawar sirri da da tsohon dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img