Saurari premier Radio
39.9 C
Kano
Saturday, May 4, 2024
Saurari Premier Radio

Suhaib Auwal

spot_img

‘Yan sandan Kano sun kama masu kwacen waya 27

Rundunar yan sandan kano ta tabbatar da kama masu kwacen  waya 27 da kuma wasu dake siyan wayar sata. Wannan na kunshe cikin wani sakon...

Hisbah ta ja kunnen ‘yan adadaita sahu kan lika hotunan tsiraici

Hukumar Hisbah a nan Kano ta ja kunnen direbobin babauran adadaita sahu dake mummunar ta’adar nan ta lika hotunan tsiraici cikin baburansu, wanda tace...

An kama dan Najeriya a Saudiya bisa zargin safarar hodar ibilis

Hukumomin Saudiyya sun kama wani dan Najeriya daya da ’yan Saudiyya uku bisa zargin safarar hodar ibilis da ta kai nauyin kilogiram 2.2 a...

An rantsar da mace ta farko a matsayin babbar mai sharia’a a jihar Adamawa

  Gwamnan jihar Adamawa Ahamadu Umaru Fintiri, ya rantsar da mace ta farko  Hafsat AbdulRahman, a matsayin babbar Mai Shari’a kuma alkaliyar-alkalan jihar, ranar Litinin,...

Kungiyar ROTARY ta tallafawa masu bukata ta musamman da kekunan guragu

An bayyana masu bukata ta musamman da cewa ba sune sukayi kan su a haka ba duba da yadda wasu suke kyamatar su da...

RAHOTO: CITAD ta tallafawa mata kan amfani da fasahar sadarwa ta zamani

  Matasa mata 27 ne suka samu tallafin kudi naira miliyan 2 da dari hudu da saba’in a wani bangare na shirin bunkasa sana’o’i ta...

Rikicin Sudan: Yadda aka bar daliban Najeriya a tsakiyar Sahara

Tafiyar ɗaliban kasar na daga Sudan zuwa Masar ta gamu da tirjiyar kamfanin dake aikin jigilar a tsakiyar Sahara. Wannan na zuwa ne yayin da...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img