Saurari premier Radio
29.9 C
Kano
Saturday, May 18, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiRAHOTO: CITAD ta tallafawa mata kan amfani da fasahar sadarwa ta zamani

RAHOTO: CITAD ta tallafawa mata kan amfani da fasahar sadarwa ta zamani

Date:

 

Matasa mata 27 ne suka samu tallafin kudi naira miliyan 2 da dari hudu da saba’in a wani bangare na shirin bunkasa sana’o’i ta hanyar amfani da fasahar sadarwar zamani don cigaban mata a Kasar nan.

Cibiyar CITAD, mai bunkasa fasahar sadarwa da cigaban al’umma ta raba tallafin a yau Alhamis.

Wakilinmu Shehu Usman Salihu na da cigaban labarin.

Latest stories

Related stories