Saurari premier Radio
30.9 C
Kano
Saturday, May 18, 2024
Saurari Premier Radio

Suhaib Auwal

spot_img

Muna goyon bayan Barau ya zama shugaban majalisar dattawa- Sanata Lado

Tsohon sanatan Kano ta tsakiya Sanata Bashir Garba Lado ya ce Sanatan Kano ta Arewa Barau Jibril shi ya fi kowa cancanta ya zama...

Kano: ‘Yan sanda sun kama masu kwacen waya 83 a yayin bukukuwan karamar sallah

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama masu kwacen waya da yan daba su 83 dauke da muggan makamai a lokutan da aka bukukuwan...

Gobara ta kone shaguna 100 a kasuwar ‘yan katako ta Kaduna

Wata gobara da ta tashi a Kasuwar Yan Katato da ke karamar hukumar Sabon Garin jihar Kaduna, shaguna 100 da kayayyakin miliyoyin Naira. Shugaban kasuwar,...

NAHCON ta sanya ranar fara jigilar maniyyatan hajjin bana zuwa kasa mai tsarki

Hukumar kula da aikin Hajji ta kasa NAHCON ta ce babu wata jiha da take da damar kara kudin kujerar aikin hajjin bana. Shugaban hukumar...

Zaben Adawama: Tinubu ya bukaci jami’an tsaro su yi bincike

Zababben shugaban kasa, Bola Tinubu, ya bukaci rundunar yan sandan ta yi cikakken bincike kan abin da ya faru a zaben gwamna a jihar...

Kaduna: Akalla mutane 214 ne suka mutu sakamakon harin ‘yan ta’adda

Gwamnatin jihar Kaduna ta ce akalla mutane 214 ne suka mutu sakamakon hare-haren yan ta’adda da rikicin kabilanci da na ramuwar gayya a fadin...

Bikin Sallah: Gwamnatin tarayya ta bada hutun kwanki 2

  Gwamnatin tarayya ta ayyana gobe Juma'a da Litinin mai zuwa a matsayin ranakun hutu don gudanar da bukukuwan karamar sallah. Ministan harkokin cikin gida, Ogbeni...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img