Saurari premier Radio
30.9 C
Kano
Saturday, May 18, 2024
Saurari Premier Radio

Suhaib Auwal

spot_img

Shirin Kwaryar Kira na ranar Alhamis 4/08/2022

Saurari shirin Kwaryar Kira tare na ranar Alhamis  4 ga Augusta 2022 tare da Abubakar Haruna Galadanci.

Shirin Kwaryar Kira na ranar Juma’a 29/07/2022

Saurari shirin Kwaryar Kira tare na rana Juma’a  29 ga Yulin 2022 tare da Abubakar Haruna Galadanci.

2023: PDP na kokarin sasanta ‘ya’yan ta gabanin zabe

PDP tace shirye shirye sun yi nisa na tattaro kan yayan jam’iyyar, musamman wadanda aka batawa, domin sasanta tsakani su. Wannan na daga cikin yunkurin...

A shirya tunkarar ambaliyar ruwa-NIMET

Hukumar kula da yanayi ta kasa NIMET tace ‘yan Najeriya su shirya fuskantar mamakon ruwan sama daga yanzu zuwa watanni 2 masu zuwa. Shugabanta Farfesa...

INEC ta ja kunnen mutane game da shafukan hukumar na bogi

Hukumar zabe ta kasa INEC tayi kira ga al’umma da su kauracewa shiga komar yan damfara da sunan yi musu rajistar katin zabe. Jami’in hulda...

‘Yan bindiga sun sake sako mutane 5 daga cikin fasinjojin jirgin Abuja zuwa Kaduna

An kara kubutar da mutane 5 daga cikin mutanen da ƴan bindiga da suka sace  a harin jirgin ƙasan Abuja zuwa Kaduna a ranar...

FRSC za ta fara kama babura marasa lamba

Hukumar kiyaye aukuwar haddura ta kasa FRSC ta bada umarnin kama babura marasa lamba dake kai da komo a sassan kasar nan. Jaridar Dailytrust ta...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img