Saurari premier Radio
28.9 C
Kano
Friday, May 17, 2024
Saurari Premier Radio

Muhammad Bashir Hotoro

spot_img

EU tayi Allah wadai da mahukantan Chadi game da zaɓen da ya gudana a ƙasar.

Kungiyar Tarayyar Turai, ta yi tir da All…wadai da yadda mahukuntan kasar Chadi suka hana masu sanya idanu kan zaben kasar kusan dubu 3...

Mamakon ruwa a Filato ya lalata gidaje, makarantu da asibitoci.

Wani mamakon ruwan sama kamar da bakin kwarya ya lalata gidaje 200 da ajujuwan makarantu da asibitoci a Miango, dake Karamar Hukumar Bassa da...

Shugaban ƙasa Tinubu ya dawo gida Nageriya a yau Laraba.

Shugaban kasa Bola Tinubu ya dawo gida Najeriya daga ziyarar da kai Turai a yau Laraba. Shugaban ya samu tarba daga mamnyan mukarraban gwamnati a...

Sakataren Majalisar É—inkin Duniya yayi kira ga Isra’ila da su gaggauta buÉ—e iyakokin shiga zirin Gaza.

Sakataren janar na Majalisar Ɗinkin Duniya Antonio Guterres ya yi kira ga Isra’ila da ta gaggauta buɗe dukkanin iyakokin shiga Zirin Gaza da ta...

Binance na zargin jami’an Najeriya da neman cin hancin dala miliyan 150.

Kamfanin Binance ya zargi wasu manyan jami'an gwamnatin Najeriya da neman cin hancin dala miliyan 150 a kuɗin kirifto domin a kawo ƙarshen tuhumar...

Kano Pillars ta dakatar da mai horas da ƴan wasanta nan take.

Hukumar gudanarwar kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta dakatar da mai horas da yan wasanta, Abdu Maikaba nan take. Hakan ya biyo bayan kafa...

CBN ya bayar da wa’adin 7 ga Yuli, 2024 ga masu sana’ar POS da su kammala rajistar CAC.

Babban bankin kasa CBN, ya bayar da wa’adin ranar 7 ga Yuli, 2024 ga masu sana’ar hada hadar kudi ta POS, akan su tabbatar...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img