Html code here! Replace this with any non empty text and that's it.
Shariah da Kotu
Zaben 2023: An shigar da kararraki sama da 100 | Premier Radio | 26.03.2023
Hukumar zabe INEC ta yi kasafin kudi sama da naira biliyan 3 domin tunkarar shari’o’in zaben shugaban kasa, gwamnoni da na yan majalisa, wadanda...
Kasuwanci
Sauyin fasali: Tsaffin takardun kudi sun fara wadata | Premier Radio | 26.03.2023
Rahotanni na nuna cewar babban bankin kasa CBN ya kara wadata bankunan yan kasuwa da tsaffin takardun kudi, don kawo karshen karancin takardun tsakanin...
Hira ta Musamman
Yadda dan majalisa ya kama wanda ya kayar da shi a zabe | Premier Radio | 26.03.2023
Zababben dan majalisar dokokin jihar Yobe, Lawal Musa Majakura, yayi Karin bayani kan yadda abokin takararsa, dan majalisa mai ci Ahmed Mirwa ya daure...
Labarai
Gobarar Kasuwa: Gwamna Zulum ya gamu da fushin matasa | Premier Radio | 26.02.2023
Wasu majiyoyi sun ce gobarar ta tashi ne da misalin karfe 2 na daren jiya.
Labarai
Zaben 2023: Shugaba Buhari ya kawo akwatinsa | Premier Radio | 26.02.2023
Jim kadan bayan kada kuri’ar tasa ce ya shaidawa yan jarida yakinin da yake da shi cewa jam’iyyar sa ce zata lashe zaben shugaban kasa, daga Daura zuwa Lagos.
Siyasa
ZABEN 2023: INEC tace ta samu kudin da take bukata | Premier Radio | 22.02.2023
Yayin da ya rage kwanaki uku a gudanar babban zaben kasar nan, hukumar zabe ta kasa INEC ta sanar da samun takaddun kudaden da...
Labarai
Umarnin Buhari rashin da’a ne ga kotun koli-El-Rufa’i | Premier Radio | 17.02.2023
El-Rufa’i, ya umarci al’ummar jihar sa da su cigaba da karbar tsaffin takardun kudi na naira 500 da 1000, har sai kotun koli ta sanar da hukuncin karshe.
Subscribe
- Never miss a story with notifications
- Gain full access to our premium content
- Browse free from up to 5 devices at once
Must read