Saurari premier Radio
34.4 C
Kano
Saturday, December 2, 2023
Saurari Premier Radio

Muhammad Bello Dabai

spot_img

Shirin rage karbar haraji a titunan Najeriya | Premier Radio | 12.04.2023

ALIYU ABUBAKAR GETSOGwamnatin tarayya ta ce tana shirin dakatar da yawan karbar haraji da ake yi kan hanyoyin kasar nan.Ministan Sufuri Mu’azu Sambo ne...

Kotu: Gawuna bai shiga sahun karar da APC ta shigar ba | Premier Radio | 12.04.2023

Jam’iyyar APC reshen jihar Kano ta shigar da INEC kara gaban kotun sauraron shari’o’in zabe, tana mai kalubalantar nasarar Abba Kabir Yusif na NNPP...

Majalisa: Kudirin haramtawa likitocin Najeriya aiki a waje | Premier Radio | 07.04.2023

Wani kudirin doka da zai hana likitocin Najeriya ficewa daga kasar har sai sun yi aikin tsawon shekaru 5 a cikin gida, ya tsallake...

Zamu hukunta jagororin APC na Kano sabida faduwa zabe- Abdullahi Adamu | Premier Radio | 05.04.2023

Jam’iyyar APC ta ce faduwar ta a zaben gwamnan Kano ba zai rasa nasaba da son zuciyar wasu yayanta dake jihar ba.Shugaban jam’iyyar na...

Har yanzu Ganduje ne gwamna – Gwamnatin Kano | Premier Radio | 31.03.2023

Muhammad Bello DabaiGwamnatin Kano ta yi kira ga gwamna mai jiran gado, Abba Kabir Yusuf na NNPP, da ya tsahirta kan fitar da sanarwa...

Makomar Super Eagles a gasar cin kofin Afrika | Premier Radio | 27.03.2023

Suhaib Auwal GwagwarwaA yammacin yau Litinin ne kungiyar kwallon kafa ta Nigeria Super Eagles za ta fafata da kasar Guinea-Bissau a wasa na biyu...

Ana yiwa shirin rantsuwar Tinubu zagon kasa-Kiyamo | Premier Radio | 27.03.2023

Mukhtar Yahya UsmanDaraktan yada labaran zababben Shugaban Kasa, Festus Keyamo, ya yi zargin akwai shirye-shiryen da jam’iyyun adawa ke yi na ganin ba a...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img