Labarai
Nadin Sarkin Birtaniya :Buhari zai tafi Landan
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai ziyarci birnin Landan domin halartar bikin nadin sabon Sarkin Ingila Charles lll.Mataimaki namusamman ga shugaban kasa kan harkokin yada...
Al'adu
Masarautar Kano: Dalilin nadin Hakimai 6 | Premier Radio | 28.04.2023
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero CFR, JP, CNOL, Ya nada sababbin Hakimai guda shida.Da yake jawabi lokacin nadin, Sarkin yace an...
Gwamnatin Kano
Gwamnatin Kano: Rabon tallafin kayan sallah | Premier Radio | 19.04.2023
Ma’aikatar harkokin mata da ci gaban jama’a ta jihar Kano ta raba sabbin tufafi ga kananan yara a jihar.Kwamishiniyar harkokin mata Dr Zahra’u Muhammad-Umar...
Lafiya
Harajin taba zai karu da kashi 30 a Najeriya | Premier Radio | 19.04.2023
By Faisal Abdullahi BilaGwamnatin tarayya ta ce zata kara harajin kashi talatin kan taba sigari a matasyin wani bangare na rage shan ta a...
Siyasa
Abinda Tinubu yaje yi a Turai | Premier Radio | 14.04.2023
APC ta ce shugaban kasa mai jiran gado Bola Ahmad Tinubu yana hutawa a Turai gabanin kama aiki gadan gadan bayan rantsuwa a 29...
Shariah da Kotu
Badakala: Majalisa ta gayyaci ministoci 2 | Premier Radio | 12.04.2023
Kwamitin Majalisar Wakilan kasar nan da ke bincike kan zargin batan gangar danyen mai miliyan 48 a ya gayyaci Ministocin Kudi da na Shari'a...
Siyasa
“Baka ci zabe ba”-Martanin INEC ga AA | Premier Radio | 12.04.2023
Hukumar zaɓe Mai Zaman Kanta ta kasa INEC ta mayar da martani kan ɗan takarar shugaban ƙasa a jam'iyyar PDP Atiku Abubakar dangane da...
Subscribe
- Never miss a story with notifications
- Gain full access to our premium content
- Browse free from up to 5 devices at once
Must read