Saurari premier Radio
33.4 C
Kano
Saturday, December 2, 2023
Saurari Premier Radio
HomeLafiyaHarajin taba zai karu da kashi 30 a Najeriya | Premier Radio...

Harajin taba zai karu da kashi 30 a Najeriya | Premier Radio | 19.04.2023

Date:

By Faisal Abdullahi Bila

Gwamnatin tarayya ta ce zata kara harajin kashi talatin kan taba sigari a matasyin wani bangare na rage shan ta a kasar.

Shugaba sashen kula da cutuka marasa yaduwa a ma’aikatar lafiya ta rayya Dr Mangai Malau ne ya bayyana hakan a ranar talata yayin taron wayar da kai kan rage ta’ammali da taba sigari na kasa a Abuja.

Malau yace gwamnatin tarayya ta kara harajin ne daga kashi 30 zuwa 50 saboda ya zo dai dai da tsarin hukumar lafiya ta duniya.

Ya kara da cewa hakan zai taimakawa wajen rage shan taba, don haka akwai bukatar masu ruwa da tsaki su yi amfani da sanya harajin ta hanyar da ta dace don ganin an magance matsalar yawan shanta a kasa baki daya.

Latest stories

Related stories