Saurari premier Radio
37.5 C
Kano
Tuesday, June 25, 2024
Saurari Premier Radio
HomeTagsGwamnatin tarayya

Tag: gwamnatin tarayya

spot_imgspot_img

Gwamnatin tarayya ta fara wani yunkurin karya farashin makamashin Gas na girki a kasar nan

Gwamnatin tarayya ta fara wani yunkurin karya farashin makamashin Gas na girki a kasar nan bayan kafa wani kwamiti da aka dorawa alhakin lalubo...

Gwamnatin tarayya ta ce babu wani shirin kwaso ‘yan Nijeriya daga kasar Israila da Falasdin

Gwamnatin tarayya ta ce babu wani shirin kwaso ‘yan Nijeriya daga kasar Israila ko kuma Falasdin duk da ruwan bama-bamai da Isra’ilan ke kaiwa...

Shugaba kasa Bola Tinubu, zai gabatar da kasafin kudin badi ga majalisun dokokin kasar nan

Shugaba kasa Bola Tinubu, zai gabatar da kasafin kudin badi ga majalisun dokokin kasar nan da makonni biyu masu zuwa domin tantancewa. Shugaban kwamitin kasafin...

Gwamnatin tarayya ta bada izinin sake daukar ma’aikatan lafiya da suka yi ritaya aiki

Gwamnatin tarayya ta bada izinin sake daukar ma'aikatan da suka yi ritaya a fannin lafiya domin sake farfado da fannin. Wannan ya biyo bayan hijira...

Kungiyar ma’aikatan kananan hukumomi ta kasa ta nemi gwamnatin tarayya ta karawa ma’aikata albashi da kashi 300

Kungiyar ma’aikatan kananan hukumomi ta kasa, ta nemi gwamnatin tarayya ta ƙarawa ma’aikata albashinsu da kimanin kashi dari uku. Wannan dai na zuwa ne bayan...

Gwamnatin Tarayya zata dauki sabbun matakan ragewa alumma radadin cire tallafin man fetur

Majalisar kula da tattalin arzikin kasa ta sanar da wasu sababbin matakai da gwamnati za ta dauka domin samawa al’umma saukin rayuwa sakammakon wahalar...

Shugaba Buhari ya amince da dage ranar kidayar alumma

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da dage kidayar jama’a da gidaje wadda aka yi niyyar gudanarwa daga 3 zuwa 7 ga watan Mayun...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img