Saurari premier Radio
26.9 C
Kano
Friday, February 23, 2024
Saurari Premier Radio
HomeTags2023

Tag: 2023

spot_imgspot_img

Masarautar Kano: Dalilin nadin Hakimai 6 | Premier Radio | 28.04.2023

Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero CFR, JP, CNOL, Ya nada sababbin Hakimai guda shida.Da yake jawabi lokacin nadin, Sarkin yace an...

Harajin taba zai karu da kashi 30 a Najeriya | Premier Radio | 19.04.2023

By Faisal Abdullahi BilaGwamnatin tarayya ta ce zata kara harajin kashi talatin kan taba sigari a matasyin wani bangare na rage shan ta a...

Abinda Tinubu yaje yi a Turai | Premier Radio | 14.04.2023

APC ta ce shugaban kasa mai jiran gado Bola Ahmad Tinubu yana hutawa a Turai gabanin kama aiki gadan gadan bayan rantsuwa a 29...

Badakala: Majalisa ta gayyaci ministoci 2 | Premier Radio | 12.04.2023

Kwamitin Majalisar Wakilan kasar nan da ke bincike kan zargin batan gangar danyen mai miliyan 48 a ya gayyaci Ministocin Kudi da na Shari'a...

“Baka ci zabe ba”-Martanin INEC ga AA | Premier Radio | 12.04.2023

Hukumar zaɓe Mai Zaman Kanta ta kasa INEC ta mayar da martani kan ɗan takarar shugaban ƙasa a jam'iyyar PDP Atiku Abubakar dangane da...

Zamu hukunta jagororin APC na Kano sabida faduwa zabe- Abdullahi Adamu | Premier Radio | 05.04.2023

Jam’iyyar APC ta ce faduwar ta a zaben gwamnan Kano ba zai rasa nasaba da son zuciyar wasu yayanta dake jihar ba.Shugaban jam’iyyar na...

Har yanzu Ganduje ne gwamna – Gwamnatin Kano | Premier Radio | 31.03.2023

Muhammad Bello DabaiGwamnatin Kano ta yi kira ga gwamna mai jiran gado, Abba Kabir Yusuf na NNPP, da ya tsahirta kan fitar da sanarwa...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img