Saurari premier Radio
32.9 C
Kano
Thursday, April 25, 2024
Saurari Premier Radio
HomeTagsKiwon lafiya

Tag: Kiwon lafiya

spot_imgspot_img

Yan Najeriya miliyan 60 suna fama da matsalar kwakwalwa

A yau ne ake bikin ranar lafiyar kwakwalwa ta duniya, majalisar dinkin duniya ta ware duk ranar 10 ga watan oktober domin tunasar da...

Gwamnatin tarayya ta bada izinin sake daukar ma’aikatan lafiya da suka yi ritaya aiki

Gwamnatin tarayya ta bada izinin sake daukar ma'aikatan da suka yi ritaya a fannin lafiya domin sake farfado da fannin. Wannan ya biyo bayan hijira...

Harajin taba zai karu da kashi 30 a Najeriya | Premier Radio | 19.04.2023

By Faisal Abdullahi Bila Gwamnatin tarayya ta ce zata kara harajin kashi talatin kan taba sigari a matasyin wani bangare na rage shan ta a...

Majalisa: Kudirin haramtawa likitocin Najeriya aiki a waje | Premier Radio | 07.04.2023

Wani kudirin doka da zai hana likitocin Najeriya ficewa daga kasar har sai sun yi aikin tsawon shekaru 5 a cikin gida, ya tsallake...

Sama da mutane dubu 23 ne suka kamu da cutar kwalara a kasar nan

Kimanin mutane dubu ashirin da uku da dari biyar da hamsin (23,550) ne ake zargin sun kamu da cutar kwalara, yayin da mutum dari...

Kungiyoyin Farar hula sun bukaci karin kasafin kudin tazarar iyali

Gamayyar kungiyoyin fararen hula dake fafutukar inganta fannin kiwon lafiya sun bukaci karin kudi a fannin tazarar iyali a kasafin kudin shekarar 2023.   Inda suka...

Cutar Bakon Dauro ta bulla a Jihar Neja

Hafsat Iliyasu Dambo   Hukumar lafiya ta ankarar da al’ummar Jihar Neja kan hadarin cutar bakon dauro da ke barazana da kananan yara akalla 1,146,572 ‘yan...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img