Saurari premier Radio
34.3 C
Kano
Monday, September 25, 2023
Saurari Premier Radio
HomeTagsKano Nigeria

Tag: Kano Nigeria

spot_imgspot_img

Gwamnatin Kano: Rabon tallafin kayan sallah | Premier Radio | 19.04.2023

Ma’aikatar harkokin mata da ci gaban jama’a ta jihar Kano ta raba sabbin tufafi ga kananan yara a jihar. Kwamishiniyar harkokin mata Dr Zahra’u Muhammad-Umar...

Harajin taba zai karu da kashi 30 a Najeriya | Premier Radio | 19.04.2023

By Faisal Abdullahi Bila Gwamnatin tarayya ta ce zata kara harajin kashi talatin kan taba sigari a matasyin wani bangare na rage shan ta a...

“Baka ci zabe ba”-Martanin INEC ga AA | Premier Radio | 12.04.2023

Hukumar zaɓe Mai Zaman Kanta ta kasa INEC ta mayar da martani kan ɗan takarar shugaban ƙasa a jam'iyyar PDP Atiku Abubakar dangane da...

Majalisa: Kudirin haramtawa likitocin Najeriya aiki a waje | Premier Radio | 07.04.2023

Wani kudirin doka da zai hana likitocin Najeriya ficewa daga kasar har sai sun yi aikin tsawon shekaru 5 a cikin gida, ya tsallake...

Zamu hukunta jagororin APC na Kano sabida faduwa zabe- Abdullahi Adamu | Premier Radio | 05.04.2023

Jam’iyyar APC ta ce faduwar ta a zaben gwamnan Kano ba zai rasa nasaba da son zuciyar wasu yayanta dake jihar ba. Shugaban jam’iyyar na...

Shirin Kwaryar Kira na ranar Alhamis 22/09/2022

Saurari shirin Kwaryar Kira na ranar Alhamis 22 ga Satumbar 2022, tare da Abubakar Haruna Galadanci.

Tukuntawa Foundation: Marayu 300 sun amfana da tallafi

Gidauniyar tallafawa marayu da marasa karfi ta unguwar Tukuntawa (Tukuntawa Foundation) ta raba abinci da kayan sawa ga marayu guda 300 dake unguwar. Kwalejin fasaha...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img