Saurari premier Radio
41.8 C
Kano
Friday, April 26, 2024
Saurari Premier Radio

Aminu Abdullahi Ibrahim

spot_img

Gwamna Ganduje zai karbo makudan kudin haraji daga gwamnatin tarayya

Gwamna Kano Abdullahi Umar Ganduje ya bukaci majalisar dokokin Kano data sahalewa gwamnati Kano karbo kudin haraji na Stamp Duties daga gwamnatin tarayya. Tun da...

Majalisar dokokin Kano ta amince da dokar kula da mata masu juna biyu da kananan yara kyauta a asibitoci

Majalisar dokokin Kano ta amince da dokar kula da mata masu juna biyu da kananan yara kyauta a asibitocin jihar Kano. Wannan ya biyo bayan...

Kotu ta karbi kararrakin zabe takwas a jihar Kebbi

Kotun sauraron kararrakin zabe a jihar Kebbi ta karbi karofe korafen zabe takwas na zaben majalisun dokoki na tarayya da aka kammala. Sakataren kotun Abdulraham...

Tsohon gwamnan Katsina Ibrahim Shema ya nemi PDP ta janye dakatarwar da tayi masa ko ya fice daga jam’iyar cikin awanni 48

Tsohon gwamnan jihar Katsina Ibrahim Shehu Shema, ya nemi kwamitin gudanarwar jam’iyar PDP da ya janye dakatarwar da yayi masa da wasu mambobin jam’iyar...

Majalisar dokokin Kano zata tantance sabon kwamishinan al’amuran addinai bayan korar Baba Impossible.

Majalisar dokokin Kano ta karbi sunan Muhammad Nazifi Bichi, domin tantance shi a matsayin sabon kwamishina da zai maye gurbin tsohon kwamishinan ma'aikatar al'amuran...

Kasar Ukraine ta tallafawa Najeriya da hatsi tan 25,000

Gwamnatin Ukraine ta bayyana shirinta na samar da cibiyoyin hatsi a Najeriya da sauran kasashen Afirka yayin da ta ba Najeriya gudummawar kimanin tan...

Sauya fasalin kudi bai karawa Naira wata daraja ba: Sanata Shehu Sani

Tsohon Sanata Kaduna ta tsakiya Shehu Sani, ya kalubalanci takaita cirar kudi ta na'urar POS da ATM da babban bankin kasa CBN yayi.   Sanata Shehu...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img