Saurari premier Radio
26.9 C
Kano
Friday, February 23, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiSauya fasalin kudi bai karawa Naira wata daraja ba: Sanata Shehu Sani

Sauya fasalin kudi bai karawa Naira wata daraja ba: Sanata Shehu Sani

Date:

Tsohon Sanata Kaduna ta tsakiya Shehu Sani, ya kalubalanci takaita cirar kudi ta na’urar POS da ATM da babban bankin kasa CBN yayi.

 

Sanata Shehu Sani, ya kalubalanci hakan ne a shafin sa na Twitter a Larabar nan.

 

 

Cikin sakon da ya wallafa ya ce takaita cirar kudi da sauya fasalin su da hana yin siyayya a ketare da katin cirar kudi na naira da kuma kai sumame kasuwannin ‘yan canji bai kara darajar komai ga kudin kasar nan ba.

 

Ya kuma ce bankin kasa CBN ya rasa dabaru.

Latest stories

Related stories