Saurari premier Radio
32.9 C
Kano
Thursday, April 25, 2024
Saurari Premier Radio
HomeTagsKaduna

Tag: Kaduna

spot_imgspot_img

Sojoji sun kashe Yan Ta’adda biyar a Kaduna

Sojoji a jihar Kaduna sun kai sumame wani daji da ‘yan ta’adda ke zaune, inda suka kashe mutum 5. Mukaddashin Daraktan Hulda da Jama’a na...

Sauya fasalin kudi bai karawa Naira wata daraja ba: Sanata Shehu Sani

Tsohon Sanata Kaduna ta tsakiya Shehu Sani, ya kalubalanci takaita cirar kudi ta na'urar POS da ATM da babban bankin kasa CBN yayi.   Sanata Shehu...

An Kashe Kwamandan Yan Bindiga A Kaduna

Jami’an tsaro sun kashe Dogo Maikasuwa, wani shahararren kwamandan ‘yan ta'adda a jihar Kaduna.   Hakan ya fito ne cikin wata sanarwa mai dauke da sa...

Gwamnan Kaduna bashi da hurumin korar malaman KASU -ASUU

Hafsat Bello Bahara   Kungiyar malaman jami'o'i ta kasa ASUU ta kalubalanci gwamna Nasir El-rufa’I ya fito ya nuna ayyukan da yayiwa jami’ar Kaduna KASU da...

El-Rufa’i ya sake korar malaman makaranta 2,356

Mukhtar Yahya Usman Gwamnatin jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya ta sanar da korar malamai 2,356, da suka gaza cin jarrabawar gwaji da aka...

KADUNA: Sanata Shehu Sani ya nemi a hadashi muhawara da dan takarar gwamna a jam’iyar APC

Sanata Shehu Sani, ya nemi a hadashi muhawara da wanda jam’iyar APC zata tsayar amatsayin dan takarar gwamna a jihar Kaduna. ‘Yan majalisar dokokin Kano...

An sace uwa da ‘yarta yayin rabon tallafi a Kaduna

'Yan bindiga sun sace wata mata da 'yarta yayin da suke rabon kayan tallafin azumin Ramadan ga mutanen kauye. 'Yan bindigar sun sace Ramatu Abarshi,...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img