Saurari premier Radio
30.9 C
Kano
Saturday, April 27, 2024
Saurari Premier Radio
HomeTagsZamfara

Tag: Zamfara

spot_imgspot_img

Jami’ar tarayya dake Gusau ta gargadi dalibai dake gidajen kwanan dalibai na wajen makaranta

Jami’ar tarayya dake Gusau a jihar Zamfara ta gargadi dalibai da suke kwana a gidajen dake wajen makaranta a yankin Damba dasu canza matsugunni...

Ta’addanci ya karu a kasar nan saboda tasirin cin hanci da rashawa a tsakanin jami’an tsaro cewar gamayyar kungiyoyin arewacin kasar nan.

Gamayyar kungiyoyin Arewacin Najeriya "CNG" karkashin Dokta Nastura Ashir Sharif ta dira a Gusau babban birnin jihar Zamfara tare da tattaunawa da masu ruwa...

Yan sanda sun dakile wani harin yan bindiga a Tsafe dake Zamfara.

Karibullah Abdulhamid Namadobi   Rundunar ‘yan sanda ta kasa reshen jihar Zamfara, ta yi nasarar hallaka wasu yan bindiga 2 tare da dakile harin da suke...

‘Yan bindiga sun sace dalibai hudu a jihar Zamfara

’Yan bindiga sun kai hari kan dalibai mata na Kwalejin Lafiya ta Tsafe da ke Jihar Zamfara inda suka kwashe guda 4 bayan halartar...

Tsaro: Za a nada dan ta’adda sarauta a Zamfara

Hafsat Iliyasa Dambo Masarautar garin Yantodo dake karamar hukumar Tsafen jihar Zamfara ta shirya tsaf domin nada kasurgumin dan ta'addar nan da ake kira Adamu...

Sanata Kabiru Marafa ya musanta komawar su PDP

Sanata Kabiru Marafa ya musanta labarin dake cewa shida tsowon gwamnan jihar Zamfara Abdul’aziz Yari sun sauya sheka daga APC zuwa jam’iyar PDP. Sanata Kabiru...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img