Saurari premier Radio
28.9 C
Kano
Monday, May 6, 2024
Saurari Premier Radio
HomeTagsYanBindiga

Tag: YanBindiga

spot_imgspot_img

Yan sanda sun dakile wani harin yan bindiga a Tsafe dake Zamfara.

Karibullah Abdulhamid Namadobi   Rundunar ‘yan sanda ta kasa reshen jihar Zamfara, ta yi nasarar hallaka wasu yan bindiga 2 tare da dakile harin da suke...

Yan bindiga sun saki tsohon mataimakin gwamnan jihar Nassarawa

Karibullah Abdulhamid Namadobi An sako tsohon mataimakin gwamnan jihar Nassarawa Farfesa Onje Gye-Wado da wasu ‘yan bindiga suka sace ranar 7 ga watan Afrilu. Jami’in hulda...

Sojoji sun kashe Yan Ta’adda biyar a Kaduna

Sojoji a jihar Kaduna sun kai sumame wani daji da ‘yan ta’adda ke zaune, inda suka kashe mutum 5. Mukaddashin Daraktan Hulda da Jama’a na...

Yan bindiga sun kashe mutum 15 a Taraba

Wasu ‘yan bindiga kimanin 60 sun kai farmaki kauyen Garin Baka da ke karamar hukumar Ardo-Kola a jihar Taraba inda suka kashe akalla mutane...

Yan bindiga sunyi garkuwa da mutane 25 suna tsaka da ibada a Katsina.

Karibullah Abdulhamid Namadobi   Rahotanni daga jihar Katsina na tabbatar da cewa wasu yan bindiga sun kai hari kan wata coci dake karamar hukumar Kankara tare...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img