Saurari premier Radio
28.9 C
Kano
Friday, May 17, 2024
Saurari Premier Radio
HomeTagsGwamna Abba Kabir Yusuf

Tag: Gwamna Abba Kabir Yusuf

spot_imgspot_img

Gwamnatin Kano Za Ta Fara Bai wa Ma’aikatan Jihar Da Na Kananan Hukumomi Alawus Din Naira Dubu 20

Gwamnatin jihar Kano za ta fara bai wa ma'aikatan jihar da na kananan hukumomi alawus din Naira dubu 20 kari kan albashinsu. Gwamna Abba Kabir...

Majalisar Dokokin Kano Ta Amince Da Sauya Sunan Karamar Hukumar Kunci zuwa Ghari.

Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da sauya sunan karamar hukumar Kunci zuwa Ghari. Tabbacin hakan na kunshe ne cikin wata takarda da majalisar ta...

Ma’aikan Da Gwamnatin Kano Ta Dakatar Sun Fara Samun Albashi Bayan Mayar Da Su Bakin Aiki.

Wasu daga cikin ma’aikan da gwamnatin Kano ta dakatar sun fara samun albashi bayan mayar da su bakin aiki. Gwamnatin Kanon dai ta dakatar da...

Farashin Albasa Ba Zai Sauka Ba A Wannan Shekarar – Manoma

Manoman albasa a jihar Kano sun ce farashin albasa ba zai yi saukar da ake tunani ba a bana duba da tsadar man fetur...

Majalisar Dokokin Kano, Ta Gudanar Da Taron Jin Ra’ayoyin Al’umma Kan Kasafin Kudin 2024

Kungiyoyi masu zaman kansu da na cigaban al'umma sun bukaci gwamnati da majalisar dokokin jihar Kano su tabbata an aiwatar da muhimman ayyukan da...

Gwamnatin Jihar Kano Ta Amince Za Ta Biya Diyyar Naira Biliyan Uku Ga Wadanda Ta Yiwa Rusau A Masallacin Idi.

Gwamnatin jihar Kano ta amince ta biya diyyar Naira miliyan dubu 3, ga yan kasuwa da suka mallaki shaguna a filin Idi da aka...

Gwamnan Kano ya amince da wasu sababbin nade-nade

A halin da ake ciki kuma Gwamnan Kanon ya amince da wasu sababbin nade-nade ciki har da daukaka matsayin Sunusi Bature Dawakin Tofa daga...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img