Saurari premier Radio
23.8 C
Kano
Tuesday, July 23, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiDa Dumi-dumiGwamnatin Kano Za Ta Fara Bai wa Ma'aikatan Jihar Da Na Kananan...

Gwamnatin Kano Za Ta Fara Bai wa Ma’aikatan Jihar Da Na Kananan Hukumomi Alawus Din Naira Dubu 20

Date:

Gwamnatin jihar Kano za ta fara bai wa ma’aikatan jihar da na kananan hukumomi alawus din Naira dubu 20 kari kan albashinsu.

Gwamna Abba Kabir Yusuf ne ya dauki matakin domin ragewa musu radadin cire tallafin man fetir da gwamnatin tarayya ta yi tin a Mayun bara.

Bayan kafa wani kwamitin da gwamnati ta yi an cimma wannan matsaya tsakaninta da kungiyoyin gwadago.

Kwamared Mubara Buba Yarima, shi ne shugaban kungiyar kwadago ta TUC reshen Kano, ya tabbatar da Premier radio hakan.

Ya yabawa gwamnatin jihar Kano kan wannan tsarin na karin alawus din da za a kwashe watanni shida ana yi bai wa ma’aikatan.

Latest stories

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA...

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP.

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP na bayyana cewa, An...

Related stories

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA...

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP.

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP na bayyana cewa, An...