Saurari premier Radio
41.9 C
Kano
Sunday, May 5, 2024
Saurari Premier Radio
HomeTagsGanduje

Tag: Ganduje

spot_imgspot_img

Masarautar Kano: Dalilin nadin Hakimai 6 | Premier Radio | 28.04.2023

Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero CFR, JP, CNOL, Ya nada sababbin Hakimai guda shida. Da yake jawabi lokacin nadin, Sarkin yace an...

Zamu hukunta jagororin APC na Kano sabida faduwa zabe- Abdullahi Adamu | Premier Radio | 05.04.2023

Jam’iyyar APC ta ce faduwar ta a zaben gwamnan Kano ba zai rasa nasaba da son zuciyar wasu yayanta dake jihar ba. Shugaban jam’iyyar na...

Har yanzu Ganduje ne gwamna – Gwamnatin Kano | Premier Radio | 31.03.2023

Muhammad Bello Dabai Gwamnatin Kano ta yi kira ga gwamna mai jiran gado, Abba Kabir Yusuf na NNPP, da ya tsahirta kan fitar da sanarwa...

Ganduje ne gwamnan da ya fi kowa gina Kano-Muhammadu Buhari

Daga Mukhtar Yahaya Usman   Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana gwamna Ganduje a matsayin gwamnan da ya mayar da Kano Sabuwa.   Wannan na kunshe cikin wata...

Cefanar da kotu, filin Mahaha:Abba Kabir ya maka Ganduje a Kotu

Mukhtar Yahya Usman   Dan takarar gwamnan Kano a jam’iyar NNPP Abba Kabir Yusuf ya yi karar gwamnatin Kano Abdullahi Umar Ganduje a gaban kotu bisa...

Majalisa ta kammala tantance kwamishinonin da Gwamnan Kano ya aike mata

Aminu Abdullahi Ibrahim   Majalisar dokokin Kano ta tantance tare da amincewa da nadin Aminu Ibrahim Tsanyawa, a matsayin kwamishina kuma mamba a majalisar zartaswa ta...

Ganduje zai binciki badakalar kudi a jami’ar Wudil

Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya amince da kafa kwamiti da zai binciki yadda ake gudanar da al'amura a jam'ar kimiyya da fasaha da...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img