Html code here! Replace this with any non empty text and that's it.
Gwamnatin Kano
Mungaji bashin daya zarce naira miliyan dubu 500 daga Ganduje – Gwamnatin jihar Kano
Gwamnatin jihar Kano ta ce tsohon gwamna, Abdullahi Umar Ganduje, ya bar bashin da yawansa ya zarce Naira miliyan dubu 500.Mataimakin gwamna, kwamared Aminu...
Labarai
AASG: Kwanaki 100 sunyi wuri a kalubanci mulkin shugaba Bola Tinubu a kasar nan
Gamayyar kungiyoyin sakai na APC sunce yayi wuri ace tun yanzu al'umma sun fara yankewa shugaba Bola Ahmad Tinubu hukunci kan yadda yake mulkin...
Labarai
Femi Falana zai wakilci Hukumar karbar korafi da yaki da rashawa ta jihar Kano a shari’ar bidiyon Dala
Hukumar karbar korafi da yaki da rashawa ta jihar Kano ta ce ta dauko hayar Femi Falana, babban lauyan nan mai fafutukar kare hakkin...
Gwamnatin Kano
Kotu ta haramtawa Jami’an tsaro kama Ganduje
Kotu a nan Kano ta haramtawa jami’an tsaro kama tsohon gwamnan jihar Abdullahi Umar Ganduje.A ranar Alhamis ne hukumar yaki da cin hanci ta...
Gwamnatin Kano
Ganduje bai Isa yayi mun wani abu ba- Kwankwaso
Tsohon dan takarar shugaban kasa Rabiu Musa Kwankwaso ya ce kalaman tsohon gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje barazana ce kawai amma babu wanda ya...
Gwamnatin Kano
Ganduje yace ya gina shaguna a filayen Gwamnati domin ya bunkasa tattalin arzikin Kano
Tsohon gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje, yayi karin bayan akan muhimmancin gine ginen shagunan da yayi a lokacin mulkinsa.Yace an samar da tsarin...
Labarai
Kwanaki hudu na mulkin gwamna Abba Kabir Yusuf yafi shekaru takwas na mulkin Ganduje: Shugaban jam’iyar NNPP
Shugaban jam'iyar na NNPP ya ce kwanaki hudu na mulkin Abba Kabir Yusuf yafi shekaru takwas na mulkin Abdullahi Ganduje.
Shugaban jam'iyar NNPP na mazabar...
Subscribe
- Never miss a story with notifications
- Gain full access to our premium content
- Browse free from up to 5 devices at once
Must read