Saurari premier Radio
32.4 C
Kano
Tuesday, April 30, 2024
Saurari Premier Radio
HomeTagsCBN

Tag: CBN

spot_imgspot_img

Kungiyar gwamnoni sun gana da Gwamnan CBN kan sauya tsarin kudi a kasar nan

Yayin da batun sauyin fasali kudin ke kara zama da babban abin Tattaunawa a kasar nan Kungiyar gwamnonin kasar nan ta kafa wani kwamiti...

CBN ya fara cin tarar bankuna naira miliyan 1 a kullum kan kin saka sabbin kudi na naira.

Babban Bankin Ƙasa, CBN, ya fara daukar matakin ladabtar da bankuna ta hanyar cin tarar su Naira miliyan 1 a kowace rana ga kowane...

CBN ya zargi bankuna da yi masa zagon kasa

Babban Bankin kasa (CBN) ya zargi wasu bankuna da yi masa zangon kasa ta hanyar boye sabbin takardun kudade tare da ci gaba da...

Sauya fasalin kudi bai karawa Naira wata daraja ba: Sanata Shehu Sani

Tsohon Sanata Kaduna ta tsakiya Shehu Sani, ya kalubalanci takaita cirar kudi ta na'urar POS da ATM da babban bankin kasa CBN yayi.   Sanata Shehu...

Dokar takaita cire kudi da CBN ya sanya ta fara aiki a yau litinin

Karibullah Abdulhamid Namdobi   Sabuwar dakar babban bankin kasa CBN ya sanya ta takaice cire kudi a kasar nan ta fara aiki yau litinin 9 ga...

Yan Majalisa sun ci alwashin dakatar da kudurin takaita cirar kudi na CBN

Hafsat Nasir Umar 'Yan Majalisar Wakilai sun ci alwashin tilasata wa Babban Bankin kasa (CBN) dakatar da shirin takaita adadin kudin da 'yan kasa da...

CBN na da damar canja Nera ba tare da tuntubar kowa ba – Emefiele

Hafsat Iliyasu Dambo   Babban Bankin Najeriya CBN ya ce ya bi doka da ka'ida wajen sauya fasalin takardun kudin kasar uku da yake shirin yi.     Kakakin...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img