Saurari premier Radio
36.4 C
Kano
Wednesday, May 15, 2024
Saurari Premier Radio

Ahmad Hamisu Gwale

spot_img

Real Madrid ta lashe Super Cup Karo na biyar

Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta lashe gasar cin kofin gwani na gwanaye na UEFA Super Cup, bayan doke Eintracht Frankfurt a wasan...

UEFA Super Cup:Real Madrid na shirin fafatawa da Frankfurt

Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid na shirin buga wasan karshe da Eintracht Frankfurt a gasar UEFA Super Cup.   Kungiyoyi biyun zasu buga wasan karshen...

‘Yar wasan Najeriya Tobi Amusan ta sake lashe zinare a gasar commonwealth

'Yar wasan mata ta Najeriya Tobi Amusan ta sake lashe zinare a tseren mita 100 na gasar kasashen rainon Ingila wato (Commonwealth) da ke...

Arsenal zata fafata da Crystal Palace a wasan farko na gasar Firimiya

A  ranar Juma’ar nan 05 ga Agustan shekarar da muke ciki, za’a fara gasar Firimiya ta kasar Ingila ta kakar wasannin shekarar 2022/2023 inda...

Liverpool ta lashe kofin Community Shield

Kungiyar kwallon kafa ta Liverpool, ta lashe kofin Community Shield bayan do ke Manchester City a wasan karshe.   Kungiyoyin biyu sun buga wasan karshe ne...

Manchester United ta sayi Lisandro Martinez daga Ajax

Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United, ta sayi dan wasan kasar Argentina Lisandro Martinez daga Ajax akan kudi Fam miliyan 57. Mai shekara 24 tuni...

Kwanaki 70 kenan bamu da wutar lantarki- Hausawan jihar Oyo

Hafsat Iliyasu Dembo Al’ummar Hausawa mazauna unguwar sabo dake jihar Oyo sun koka kan rashin wutar lantarki, inda suka ce kimanin kwana 70 kenan da...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img