Saurari premier Radio
33.4 C
Kano
Saturday, December 2, 2023
Saurari Premier Radio

Ahmad Hamisu Gwale

spot_img

Ronaldo ya bukaci Alkalin wasa ya soke Fenality da ya bashi bayan ya gano akwai kuskure

Dan wasa Cristiano Ronaldo, ya bukaci Alkalin wasa ya soke bugun daga kai sai mai tsaran raga da ya bashi, bayan da ya gano...

Yajin aiki ya sanya Jami’ar Bayero dage rubuta jarrabawar dalibanta

Jami’ar Bayero ta sanar da dakatar da rubuta jarrabawar dalibanta sakamakon tsunduma yajin aikin TUC da NLCJami’ar Bayero ta dauki matakin ne a wata...

Zargin shigar magoya baya fili ya sanya anci tarar Pillars Miliyan Daya

Mahukuntan shirya gasar Firimiyar Najeriya, sunci tarar kungiyar kwallon kafa ta Kano pillars Naira Miliyan Daya, bayan kammala wasan mako na 4 da Rivers...

Gwamnatin Kano za ta koyawa tubabbun Yan Daba 222 sana’o’in dogaro da kai

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya bayyana gwamnatinsa Za ta koyawa tubabbun Yan Daba 222 kananan sana'oin dogaro da kai.Abba Kabiru Yusuf ya...

Gwamna Abba Kabir ya ayyana Laraba a matsayin ranar hutu

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya ayyana wannan Laraba ta 4 ga Oktoban 2023 domin tunawa da watan da aka haifi hutun  Annabi...

Abu uku da ya kamata ku sani a gasar Champions League ta 2023/2024

Tuni a wannan rana ta Talata 19 ga Satumbar 2023 za a dawo ci gaba da wasannin gasar cin kofin zakarun turai mai cike...

Ma’aikacin Premier Radio ya shiga jerin Yan Jaridu 20 da suka isa Afrika ta Kudu

Tawagar yan Jaridun Najeriya 20 ta isa kasar Africa Ta Kudu, a wani bangare na ci gaba da karbar horo da suke kan aikin...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img