Saurari premier Radio
26.3 C
Kano
Sunday, May 5, 2024
Saurari Premier Radio
HomeTagsZabe

Tag: Zabe

spot_imgspot_img

Inada kwarin gwiwa kan na’urar dakile magudin zabe ta BVAS da INEC ta samar –Kwankwaso

Mukhtar Yahaya Usman     Dan takarar shugaban kasa a jami’iyyar NNPP Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya ce gamsu da a yi amfani da na'urorin da za...

An zabi na hannun daman Donald Trump a matsayin shugaban majalisar wakilan Amurka

An zabi Kevin McCarthy, a matsayin sabon shugaban majalisar wakilai ta Amurka.   An zabi shugaban masu rinjaye a majalisar wakilai ta amurka Kevin Owen McCarthy,...

Peter Obi yayi ganawar sirri da Good luck Jonathan

Hafsat Nasir Umar Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Labour, Peter Obi ya gana da tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan a gidansa da ke birnin...

Inec Ta Shirya Tunkarar Matsalar Sayen Kuri’u-Farfesa Mahmood

Abdurrashid Hussain Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta ce ta dauki kwararan matakai domin magance matsalar sayen kuri’u a zaben badi.   Shugaban hukumar...

Ayi Yakin Neman Zabe Cikin Lumana- Sarkin Bichi

ABDURRASHID HUSSAIN Mai Martaba Sarki Bichi Alh. Nasir Ado Bayero yayi kira ga yan takarkaru a zabe mai zuwa da su yi yakin neman zabe...

Rashin tsaro ya janyo karancin masu karbar katin zabe a Katsina-INEC

Hukumar zabe ta kasa INEC, ta ce matsalar tsaro ne dalilin da ya janyo karancin masu fitowa karbar katin zabe a jihar Katsina. Kwamishinan hukumar...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img