Saurari premier Radio
32.9 C
Kano
Thursday, April 25, 2024
Saurari Premier Radio
HomeTagsZabe

Tag: Zabe

spot_imgspot_img

INEC zata gurfanar da masu laifin zabe 200 a gaban kotu

Hukumar zabe mai zaman kanta INEC zata gurfanar da mutane sama da 200 da aka kama bisa laifuka daban-daban na zabe a yayin babban...

“Baka ci zabe ba”-Martanin INEC ga AA | Premier Radio | 12.04.2023

Hukumar zaɓe Mai Zaman Kanta ta kasa INEC ta mayar da martani kan ɗan takarar shugaban ƙasa a jam'iyyar PDP Atiku Abubakar dangane da...

Zamu hukunta jagororin APC na Kano sabida faduwa zabe- Abdullahi Adamu | Premier Radio | 05.04.2023

Jam’iyyar APC ta ce faduwar ta a zaben gwamnan Kano ba zai rasa nasaba da son zuciyar wasu yayanta dake jihar ba. Shugaban jam’iyyar na...

Yan kabilar Igbo mazauna Legas sunyi asarar miliyoyi sanadiyar harin da aka kai musu bayan zaben shugaban ƙasa

Hadakar jagororin kabilar Igbo karkashin gidauniyar kula da harkokin ‘yan kabilar sun bukaci Inyamuran da ke zaune a Lagos su kaucewa mayar da martani...

Gwamnan Kano mai jiran gado Abba K. Yusuf ya kaddamar da kwamitin karbar mulki

Gwamnan Kano mai jiran gado Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da kwamitin karbar mulki a ranar 29 ga watan Mayu na 2023 dake tafe.   A...

Har yanzu Ganduje ne gwamna – Gwamnatin Kano | Premier Radio | 31.03.2023

Muhammad Bello Dabai Gwamnatin Kano ta yi kira ga gwamna mai jiran gado, Abba Kabir Yusuf na NNPP, da ya tsahirta kan fitar da sanarwa...

INEC tayi daidai data bayyana zabe a matsayin Inconclusive – Binani

'Yar takarar kujerar gwaman jihar Adamawa ƙarƙashin jam'iyyar APC Sanata Aishatu Ahmed Binani, ta bayyana goyon bayanta kan matakin hukumar zaɓen ƙasar INEC ta...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img