Saurari premier Radio
34.4 C
Kano
Saturday, December 2, 2023
Saurari Premier Radio

Zulyadain Isa

spot_img

Zaben 2023: Hare haren yan bindiga na maida hannun agogo baya a Najeriya | Premier Radio | 13-01-2023

Ubaida Muhammad Lawan Gabanin babban zaben badi, hare-hare na ta kara kamari a ofisoshin zabe da kuma hallaka jami'an tsaro daban daban a Najeriya, duk...

Darajar Lithum: Tattalin arzikin Najeriya zai sami tagomashi | Premier Radio | 13-01-2023

Karibullahi Abdulhamid Namadobi Yayin da akalar makamashi a fadin duniya ke karkata ga amfani da hasken rana wajen samar da wutar lantarki, masana na hasashen...

An yi radin sunan jaririn nan da ya kusa rasa hannun sa a asibitin Aminu Kano

Kabir Bello Tukur Anyi raɗin sunan yaron nan da ake zargin sakacin wani likita ya kusa illatawa hannu a Asibitin koyarwa na Mallam Aminu Kano...

Saudiyya ta dawo da sharadin yin allurarar rigakafin Corona ga maniyyata aikin hajji

Mukhtar Yahya Usman Ma’aikatar Aikin Hajji da Umarah ta Saudiyya ta fara yi wa maniyyata aikin Hajji na shekarar 2023 da muke ciki rajista a...

Mutane 6 sun bace a hatsarin jirgin ruwa a Kebbi

Karibullahi Namadobi Hukumomi sun gano gawar mutum 16, yayin da wasu shida kuma suka bace, sakamakon hatsarin jirgin ruwa a Karamar Hukumar Koko/Besse a Jihar...

Kudin makaranta zai iya kaiwa naira miliyan 1-ASUU

Karibullahi Abdulhamid Namadobi Kungiyar ASUU tace da zarar gwamnati ta cire hannun ta kan ilmi, kudin makaranta zai iya haura naira miliyan guda. Shugaban kungiyar ASUU...

Yau shekaru 13 da rasuwar Talban Bauchi Dr Ibrahim Tahir

Muhammad Bello Dabai A duk rana mai kamar ta yau, wato 8 ga watan Disambar kowacce shekara, jimamin rashin Talban Bauchi, Dr Ibrahim Tahir, na...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img