Saurari premier Radio
26.4 C
Kano
Tuesday, July 23, 2024
Saurari Premier Radio

Zulyadain Isa

spot_img

Duk da janye gayyata, Buhari ya toge kan zuwa Kano | Premier Radio | 29.01.2023

Muhammad Bello Dabai   Duk da janye gayyatar da gwamnatin Kano ta yi wa shugaban kasa Muhammadu Buhari domin bude wasu ayyuka da ta yi, da...

Sauyin Kudi: Majalisa na son ganin Emifiele ruwa a jallo | Premier Radio | 27.03.2023

Ibrahim Hassan Hausawa   Majalisar wakilan Najeriya ta umurci babban sufetan 'yan sandan kasar ya kamo gwamnan babban banki, CBN tare da kai mata shi gaban...

Tarihi zai yi min adalci-Buhari | Premier Radio | 27.01.2023

Ibrahim Hassan Hausawa   Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana amannarsa wajen cewa tarihi zai musu adalci domin sanya su cikin wadanda zai dinga tunawa da...

Sauyin kudi: Wani lauya ya kai CBN kara kotu | Premier Radio | 27.01.2023

Abdurrashid Hussain   Wani lauya Joshua Alobo ya shiga da kara babbar kotun tarayya da ke Abuja, inda ya roki kotun da ta dakatar da babban...

‘Kidaya: Babu wanda za’a ‘kirga fiye da sau 1-NPC | Premier Radio | 20.01.2023

Muhammad Bello Dabai   Hukumar ‘kidaya ta kasa NPC ta sanya ranar 29 ga watan Maris zuwa 1 ga watan Afrilu, domin fara ‘kidayar shekarar 2023.   Shugaban...

Ya kamata CBN yayi nazari kan wa’adin karbar tsaffin kudi-NLC | Premier Radio | 20.01.2023

Muhammad Bello Dabai Kungiyar kwadago ta kasa NLC ta bukaci CBN ya sake nazari kan tabbatar da haramta tsaffin takardun naira daga 31 ga watan...

Masu adawa da ni zasu yi nadama-Kwankwaso | Premier Radio | 13-01-2023

Abdurrashid Hussain   Dan takarar shugaban kasa na jamiyyar NNPP Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, yace duk wani dan siyasar Kano da yayi adawa dashi a zaben...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img