Saurari premier Radio
28.9 C
Kano
Friday, May 17, 2024
Saurari Premier Radio
HomeTagsGwamman jihar kano

Tag: Gwamman jihar kano

spot_imgspot_img

Daurawa ya sauka daga mukaminsa na babban kwamandan Hisbah

Sheikh Daurawa ya sauka daga mukaminsa na babban kwamandan Hisbah Daurawa ya bayyana hakan a wani fefen bediyo daya daura a shafinsa na Facebook a...

Kawo Yanzu Gwamnatin Kano Ta Gaza Cika Alkawarin Karin Naira Dubu 20 Da Ta Yiwa Ma’aikata

Kungiyar kwadago ta TUC reshen jihar Kano, ta ce za ta binciki dalilin rashin biyan ma’aikata dubu 20-20 da gwamnatin jihar ta yi...

Gwamnatin Jihar Kano Ta Amince Za Ta Biya Diyyar Naira Biliyan Uku Ga Wadanda Ta Yiwa Rusau A Masallacin Idi.

Gwamnatin jihar Kano ta amince ta biya diyyar Naira miliyan dubu 3, ga yan kasuwa da suka mallaki shaguna a filin Idi da aka...

Gwamnan Kano ya amince da wasu sababbin nade-nade

A halin da ake ciki kuma Gwamnan Kanon ya amince da wasu sababbin nade-nade ciki har da daukaka matsayin Sunusi Bature Dawakin Tofa daga...

Mungaji bashin daya zarce naira miliyan dubu 500 daga Ganduje – Gwamnatin jihar Kano

Gwamnatin jihar Kano ta ce tsohon gwamna, Abdullahi Umar Ganduje, ya bar bashin da yawansa ya zarce Naira miliyan dubu 500. Mataimakin gwamna, kwamared Aminu...

Gobe litinin zamu fara rabon tallafin kayan abinci ga alummar jihar kano

Gwamna Abba Kabir Yusuf ya kuma ce kyauta za a raba kayan, ba kamar yadda ake siyarwa a wasu jihohi ba kamar yadda wakilinmu...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img