Saurari premier Radio
37.4 C
Kano
Thursday, May 2, 2024
Saurari Premier Radio
HomeTags2022/2023

Tag: 2022/2023

spot_imgspot_img

Majalisa: Kudirin haramtawa likitocin Najeriya aiki a waje | Premier Radio | 07.04.2023

Wani kudirin doka da zai hana likitocin Najeriya ficewa daga kasar har sai sun yi aikin tsawon shekaru 5 a cikin gida, ya tsallake...

Zamu hukunta jagororin APC na Kano sabida faduwa zabe- Abdullahi Adamu | Premier Radio | 05.04.2023

Jam’iyyar APC ta ce faduwar ta a zaben gwamnan Kano ba zai rasa nasaba da son zuciyar wasu yayanta dake jihar ba. Shugaban jam’iyyar na...

Al-Nassr ta yiwa Ronaldo tayin Yuro 200m duk shekara

Kungiyar kwallon kafa ta Al-Nassr ta kasar Saudi Arabia, ta yiwa Dan wasa Cristiano Ronaldo tayin komawa kungiyar.   Dan kasar Portugal da a yanzu ba...

Da dumi-dumi: Evans Ogenyi ya zama sabon mai horar da Kano Pillars

Ƙungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta sanar da Evans Ogenyi a matsayin sabon babban mai horar da tawagar.   Evans wanda a baya tsohon mai...

Da dumi-dumi: Kano Pillars za ta sanar da sabon mai horar da ita a wata mai kamawa-Malikawa

Mai rikon shugabancin kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars Dr. Ibrahim Galadima ya ce a wata mai zuwa, kungiyar za ta sanar da wanda...

Osimhen ya zura kwallo ta Tara a Napoli a gasar Serie A

Dan wasan gaba na Najeriya da kungiyar kwallon kafa ta Napoli Victor Osimhen ya zura kwallo ta tara a wasan da Napoli ta doke...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img