Saurari premier Radio
33.9 C
Kano
Saturday, May 18, 2024
Saurari Premier Radio

Ahmad Mahmoud

spot_img

An kashe ƴan ƙato da gora sama da 23 a Barno da Sakkwato.

Rahotanni daga jihohin Borno da Sakkwato sun ce, an kashe 'yan ƙato-da-gora aƙalla ashirin da uku, a wasu hare-hare daban-daban, da 'yan bindiga da...

Kamfani a ƙasar Denmark ya amince da zuba jari kan tashoshin jiragen ruwa a kasar nan

Wani kamfanin fito na ƙasar Denmark, A.P. Moller-Maersk, ya amince wajen zuba jarin kudi dala milyan dari shida a tashoshin jiragen ruwan kasar nan. Kamfanin...

Ƴan bunburutu na cin karen su ba babbaka sakamakon wahalar mai

Wahalar man fetur da ake fama da ita a kasar nan yanzu ta sa ‘yan bumburutu na sayar da lita guda tsakanin Naira dubu...

Kotun ƙolin Ghana ta haramta bawa matar shugaban kasa da mataimakin sa albashi.

Kotun Ƙolin Ghana ta haramta matakin da majalisar dokokin ƙasar ta amince da shi na yin amfani da asusun gwamnati wajen biyan albashi da...

Ƴan sandan Jamus sun kama ƴan Najeriya 11 bisa zargin ƙungiyar asiri da soyayyar ƙarya don yaudara

Ƴan sandan Jamus sun kama ƴan Najeriya 11 da ake zargin ƴan ƙungiyar asiri ne da suke shirya soyayyar ƙarya don yaudara. A wata sanarwa...

“Bazamu karbi kasa da Dubu 350 a matsayin mafi Æ™arancin albashi ba” Kungiyar Ma’aikatan Jami’a a ta ƙasa NAAT.

Kungiyar Ma’aikatan Jami’a ta kasa NAAT ta sha alwashin cewa ba za su karbi kasa da naira dubu 350 ba a matsayin mafi karancin...

Fursinoni 118 ne suka tsere daga gidan gyaran hali na Suleja dake Jihar Neja.

Akalla fursunoni 118 sun tsere daga gidan gyaran hali na Suleja da ke jihar Neja yayin da aka yi ruwan sama kamar da bakin...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img