Saurari premier Radio
30.9 C
Kano
Friday, May 3, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiWasanniAn raba jadawalin Champions League na 2022/2023

An raba jadawalin Champions League na 2022/2023

Date:

Hukumar kwallon kafa ta nahiyar turai UEFA, ta raba jadawalin gasar cin kofin zakarun turai na 2022/2023.

 

Tuni dai kungiyoyi suke ci gaba da shirye-shiryen fara gasar, wanda zata fara gudana a nan gaba kadan.

 

Ga yadda rabon rukunin ya gudana a hotel din Halic Congress da ke birnin Istanbul na kasar Turkiyya.

 

Rukunin farko na A ya hada da…

 

Rukunin (A)

Ajax
Liverpool
Napoli
Rangers

 

Rukunin (B)

FC Porto
Atletico Madrid
Leverkusen
Club Brugge

 

Rukunin (C)

Bayern Munich
Barcelona
Inter Milan
Plzer

 

Rukunin (D)

Frankfurt
Tottenham
Sporting CP
Marseille

 

Rukunin (E)

AC Milan
Chelsea
Salzburg
Dinamo Zagreb

 

Rukunin (F)

Real Madrid
RB Leipzing
Shakhtar Donetsk
Celtic

 

Rukunin (G)

Manchester City
Sevilla
Dortmund
Copenhagen

 

Rukunin (H)

PSG
Juventus
Benfica
M. Haifa

Latest stories

Related stories

NPFL: Gwamnatin Kano ta bawa Kano Pillars wasa Uku domin ta yi Nasara

Gwamnatin Jihar Kano ta bawa kungiyar Kwallon kafa ta...