Saurari premier Radio
23.4 C
Kano
Sunday, September 8, 2024
Saurari Premier Radio

Muhammad Bashir Hotoro

spot_img

Sarkin musulmi ya ja hankalin shugabanni kan samarwa da al’umma makoma.

Mai alfarma sarkin musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar na 3 ya ja hankalin shugabanni kan samar da kaykkawar makoma ga yan najeriya. Muhammad Sa’ad ya bukaci...

Manyan Arewa sun gargadi Tinubu kan bawa Amurka da Faransa damar kafa sansanin soji.

Wasu manyan Mutane daga nan Arewa sun gargaÉ—i gwamnatin tarayya kan ba wa Amurka da Faransa damar kafa sansanin soji a kasar nan bayan...

An gano cewa Tinubu ya wuce Landan daga birnin Riyadh

Kwanakin shida tin bayan da shugaban kasa Bola Tinubu ya halarci taron tattalin arzikin a birnin Riyadh na Saudiyya har yanzu bai dawo nan...

APC bata da niyar mayar da Najeriya tsarin jam’iyya daya-Jigon jam’iyyar.

Sakataren jam’iyyar APC na kasa, Sanata Ajibola Bashiru, ya ce shugabannin jam’iyyar ba su da niyyar mayar da kasar nan kan tsarin jam’iyya daya,...

EFCC ta nesanta kanta daga wani jerin sunan tsoffin gwamnoni.

Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arziƙi ta ta’annati ta EFCC ta nesanta kanta daga wani jerin sunaye wanda ke yawo a wasu jaridu...

Manoman tumatir na kokawa kan mummunar asara

Manoman tumatir a jihar Katsina na kokawa kan yadda za su dawo da kudin da suka zuba a noma, sakamakon faduwar tumatirin a ’yan...

Harsashin bindiga a fadar gwamnatin Kano ya jikkata É—an jarida a ranar Æ´ancin Æ´an jarida ta duniya.

Dan jaridar dake aiki da gidan talabijin na jihar Kano ARTV mai suna Nazirun Idris Ya'u ya tabbatarwa da Premier Radio faruwar lamarin, sai...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img