Saurari premier Radio
30.2 C
Kano
Wednesday, May 15, 2024
Saurari Premier Radio

Ahmad Hamisu Gwale

spot_img

Ma’aikacin Premier Radio ya shiga jerin Yan Jaridu 20 da suka isa Afrika ta Kudu

Tawagar yan Jaridun Najeriya 20 ta isa kasar Africa Ta Kudu, a wani bangare na ci gaba da karbar horo da suke kan aikin...

Yadda masu Zanga-zanga suka balle karfen shiga Majalisar dattawa

Wasu cikin masu zanga-zangar cire tallafin mai da ƙungiyoyar ƙwadago ta kasa (NLC) ke jagoranta sun ɓalle ƙofar shigar majalisar dokoki ta ƙasa. Rahotanni sun...

Tsadar Rayuwa:An gudanar da Zanga-zangar lumana a Kano

Abdurrashid Hussain. Kungiyoyin kwadago a nan Kano sun gudanar da tattaki domin nuna fushinsu kan tsadar rayuwa da al'umma ke ciki sakamakon cire tallafin man...

NFCA reshen Kano ta taya Abdu Maikaba murnan zama sabon kocin Kano Pillars

Kungiyar Masu horarwa ta kasa reshan jahar Kano ( NFCA) ta taya daya daga cikin mamba a kungiyar Abdullahi Maikaba murnar zama sabon mai...

Kano Pillars ta sallami masu horarwar da kwantaraginsu ya kare

Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta sallami dukanin Wanda kwantaraginsu ya kare a Kungiyar bayan kammala kakar wasanni ta shekarar 2022/2023. Shugaban hukumar gudanarwar...

Rashin Hajiya Yahanasu gibi ne da zai wuyar cikewa-Ahmad Musa

Kyaftin din Najeriya Ahmad Musa ya bayyana rashin marigayiya Hajiya Yahanazu Abubakar a matsayin gibi wanda zai wuyar cikewa. Ahmad Musa ya bayyana haka ne...

Kungiyar masu horas wa ta kasa reshen Kano sun taya Pillars da Katsina United murnar dawowa NPFL

Kungiyar masu horas wa ta kasa reshen Jihar Kano sun taya masu horar da kungiyoyin Kano Pillars da Katsina United murna dawowa gasar Firimiya...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img